VASELINE
KAYAN DA AKE BUKATA
1. Petroleum jelly
2. Praffin oil
3. Praffin wax
4. Perfume
YADDA AKE HADAWA
Za a dora tukunya a wuta a zuba Praffin oil in ya yi zafi sai a sa Praffin wax in ya narke gabadaya sai a zuba petroleum jelly in ya narke sai a sauke. In ya rage zafi sai a zuba turare a gauraya sai a bar shi kadan ya sha iska sai a zuba a robobi.
In ya daskare kafin a zuba sai a mayar da shi wuta ya tashi.
Allah Ya taimaka.
Daga Kabiru Muhammad
No comments:
Post a Comment